Gafa Mutuniyar a Islamiyya Tsakiyar Yan Yara Sadiya Haruna Ta Fara Daukar Hukuncin Yan Hisbah Kano

Gafa Mutuniyar a Islamiyya Tsakiyar Yan Yara Sadiya Haruna Ta Fara Daukar Hukuncin Yan Hisbah Kano

Wannan shines bidixon da muka samu na sadiya haruna wacce take ikkirarin ita yar kannywood ce take yin abubuwan da taga dama da sunan yar kannywood ce ita kuma tayi suna ba tare da an taba ganinta a film ko daya ba.

Ko Kun San Aisha Dan Kano Tana Da Babbar Yarinya Budurwa Wacce Zata Fara Film Domin Gadar Mahaifiyarta

Bayan tayi hoto tamkar tsirara yan kannywood suke bayyanawa sufa basu santa ba ba yar kannywood bace idan kuma ta musumta ta fadi wani film da akayi da ita haryanzu shiru bata fadi ba.

Rahama Sadau To Appear In Indian Film With Commando

Daga nan yan hisbah suka yanke mata hukunci komawa makarantar islamiya ga bidiyon da muka samu nan na ta fara zuwa islamiyya.

READ:   Bayyanar Videon Ango Da Amarya Suna Tsotsar Bakin Juna Saratu Daso Tayi Zazzafan Martani Cikin Fushi
About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*