Fitacciyar mawaƙiyar nan Yemi Alade ta wallafa zafafan hotuna.
Yemi Alade fitacciyar mawaƙiya a Nigeria ta wallafa zafafan hotunanta jiya Talata.
Yemi Alade ta kasance ɗaya daga cikin shahararrun mawaƙa a Nigeria musamman yankin Yarabawa.
Ba za’a cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba. ~Cewar Ahmed Lawan
Ta wallafa hotunan ne a shafinta na Instagram bayan jinta shiru da mabiyanta suka yi na ɗan wani loƙaci.ii
Be the first to comment