Film Din Maryam yahaya na farko Bayan da yasamu lafiya

Film Din Maryam yahaya na farko Bayan da yasamu lafiya

Sabon film din Maryam yahaya da umar m Sharif ya janyo zazzafan martani a masana’antar kannywood bayan daukar lokacin basa tare da mawakin kuma dai bata yin fina finai

A masana’an tar a wannan lokacin harma dai kannywood din da masoya suke baiyana farin cikin su da ganin dawo war jarumar Maryam yahaya masana’an tar kannywood a yanzu

Jaruma daya wacce babu irin a masana’an tar kannywood dai babu wacce zata faran tawa masoya daga ko ina a fadin duniyar nan harma alumma suke cewa barka da dahowa Anty

Cikakken video Rahama sadau tana Rungumar wani kato

An dauki lokacin yadda yakamata bata ta yin film sai dai kana nan video masu matukar daukar hankalin alumma a wannan lokacin masana’an tar kannywood take gargiza da ganin su

READ:   Innalillahi wa'inna ilaihirraj'un Allah Yayi Ma Maman Maryam Booth Rasuwa

Yau kuma dai sai gata tare da futaccan jarumin nan Wanda babu kamarsa kuma dai kowa yasan mawakine a kannywood a tun tsawan lokacin harma a yanzu

About NgArewa 2113 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*