Fatima Ali Nuhu Ta Nuna Alamun Sha’awa/Gaskiyar Magana Akan Hatsarin Ado Gwanja Da Adam A Zango

Fatima Ali Nuhu Ta Nuna Alamun Sha’awa/Gaskiyar Magana Akan Hatsarin Ado Gwanja Da Adam A Zango

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Batun Hatsarin Da Ado Gwanja Da Adam A Zango Sukayi A Hanyarsu Ta Zuwa Kasar Niger, Yadda Har Tsautsayi Ya Fada Musu Sukayi Silar Kashewa Mutum Hudu.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Kuma Cece Kuce Ya Barke A Kafafen Sada Zumunta Akan Wannan Al’amari Har Wasu Suke Zaton Cewa Za’a Yankewa Adp Gwanja Da Adam A Zango Mummuna Hukunchi Akan Laifin Da Suka Aikata.

Maryam Yahaya’s Appearance At The Celebration Of Nigeria’s Independence Day Has Taken Many By Surprise

Duk Da Dai A Wani Bidiyo Da Jarumi Adam A Zango Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Sunyi Cikakken Bayani Akan Abunda Ya Faru, Acikin bidiyon Sun Bayyana Cewa Adam A Zango Da Ado Gwanja Basu Ne Suke Tukin Motar Ba Har Wannan Tsautsayi Ya Fada Musu.

To Sai Dai Kuma Har Yanzu Wadannan Jarumai Bamuga Sun Baro Can Kasar Niger Dinba Amma Mun Fuskanchi Wani Abu Daga Wajen Abokan Aikinsu Jaruman Kannywood Yadda Suke Wallafa Hotunansu Tare Da Yin Addu’ar Allah Ya Fitar Dasu Lafiya.

download

A Yanzu Kuma Mun Tsinchi Wani Fayfayin Bidiyo Da Sahir Abdul Jarumin Kannywood Ya Saki Yadda Yake Bayyana Gaskiyar Al’amari Akan Abun Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Kalli Bidiyon a Kasa

About NgArewa 2676 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*