Fatima Ali Nuhu ta bude sabon babin RAYUWA Yar Sarki Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu ta bude sabon babin RAYUWA Yar Sarki Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu ta bude sabon babin RAYUWA Yar Sarki Ali Nuhu; Fatima Ali Nuhu ta bude sabon babin rayuwa.

A jíya Fatima Ali Nuhu diyar Sarki Ali nuhu take murnar cika shekaru goma sha takwas da haihuwa.

Inda abokan sana’ar mahaifinta da sauran abokan arziki suka dinga yimata fatan Alkhairi da rayuawa mai albarka yayin da wasu suke nasu sakon a sashen tsokaci wasu kuwa na wallafa hotunan ta a shafin su da tayata murnar.

Fatima ta wallafa hoton ta da numbar balambalam ta birthday da ta nuna 18 inda ta kara da rubuta sabon babi ya bude wanda sanannen abu ne daga shekaru goma sha takwas mutum ke tashi daga matsayin yaro ya shiga sahun manya a kashshe da dama ciki har da Nigeria wanda a akasashen turawa kuwa da zarar mutun ya cika shekaru goma sha takwas yana da cikakken yancin yin abin da ya ga dana da bai sabawa shara’ar su ba.

North Korean hackers reportedly stole nearly $400 million in cryptocurrency last year

to A halin yanzu dai Fatima ta fita daga sahun yara muna kuma tayata murna taré da fatan tayi rayuwar manyance cikin tsari da tarbiyyar islama ya kuma bata miii na gari.

download

Shikuwa Mahaifin ta Sarki Ali Nuhu mahaifin Fatima kamar yadda yakan kasance a na farkon’farkon
Wanda ke taya Yar tasa {wallafa hoton diyar tasa gami da yi mata kalaman da ya saba na alfahari da diyar tasa inda ya rubuta.

Realalinuhu A daughter as candy and loving as you is difficult to come back by, and I’m so lucky that I used to be blessed with a beautiful daughter such as you. Completely happy birthday to you daughter @fatimaalinuhu Could Alah bless, information and defend you. Ameen.

About NgArewa 2725 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*