Dole ne a kalli Bidiyo: Duk Wanda Sukayi Mu’amalar Zubarda Sha’awa Tsakaninsu Kafin Aure Kalli Wannan Videon

Duk Wanda Sukayi Mu’amalar Zubarda Sha’awa Tsakaninsu Kafin Aure Kalli Wannan Videon

Cikakkiyar hudubar da malamin yayi lokacin da ya ci karo da wannan bidiyo na yaran hausawa a wurin wani biki da gala wanda shine irin bidiyon da mutane da yawa suka fada cikin aikin zina subhanalillahi.

Dole ne a kalli Bidiyo: Duk Wanda Sukayi Mu'amalar Zubarda Sha'awa Tsakaninsu Kafin Aure Kalli Wannan Videon

Duk wanda wannan bidiyo ya tinkare shi to yayi kokarin yada shi domin masifa ce wacce ba kai kadai ba hatta ku ma a cikin al’umma Allah yake aikowa duniya da lahira.

DOWNLOAD VIDEO: Rarara – Abarwa Shehi APC

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

About Daniel olakunle 97 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

We Love Comments