Dalilin da suka saka muka fara Film din izzar so

Dalilin da suka saka muka fara Film din izzar so

Fitaccen Jarumin Masana’antar Kannywood Lawan Ahmad mashiryin Film dinnan me dogon zango da ake haskawa a tashar YouTube ya fadi dalilansa na yin IZZAR SO.

Lawan Ahmad ya kasance dadaden Jarumi a masana’antar kannywood, Amma duk da dadewar jarumin wasu basu sanshi ba kasan cewar tauraron sa be haskaka ba.

Sabuwar jarumar Kannywood bilkisu Safana wadda tauraron ta zai fara haskawa

Tauraron jarumin ya fara haskawa tun a shekarar 2020 lokacin da ya fara wani Film mai dogon zango mai taken suna “IZZAR SO” Jarumin yay suna a wannan Film wanda a yanzu haka babu sama da shi a fina finai masu dogon zango daya kaishi.

READ:   Fatima Ali Nuhu Ta Nuna Alamun Sha’awa/Gaskiyar Magana Akan Hatsarin Ado Gwanja Da Adam A Zango

Jarumin ya samu alheri da wanan Film wanda a yanzu haka ya ke cigaba da samu kasan cewar Film fin yazo da saban sallo kaman yadda zakuji daga bakin jarumin.

kuyi Play Bidiyon dake kasa dan jin abin da jarumin zai ce.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*