Da Buhari bai zama shugaban Kasa ba da kila babu Najeriya yanzu – Kalu

Da Buhari bai zama shugaban Kasa ba da kila babu Najeriya yanzu – Kalu

Da Buhari bai zama shugaban Kasa ba da kila babu Najeriya yanzu – Kalu

Tsohon gwamnan Abia, Orji Kalu ya zargi gwamnonin Najeriya da bari har matsalar tsaro ya kai matsayin da ya ke yanzu.

Kalu a tattaunawa da yayi da Come up TV ya ce gwamnoni ne suka fi kusa da mutane, solar san masu aikata ta’addanci a jihohin su.

” Idan gwamnoni za su mike tsaye su yaki matsalar tsaro a johohinsu toh lallai su bada himma, domin shugaba Muhammadu Buhari ya yi iya kokarin sa.

” Buhari ba zai zo jihohin su ya yi musu yaki da ƴan ta’adda ba, sune za su mike tsayi su tabbatar solar yake su.

Portable accuses Poco Lee of ripping him off second time

download

Kalu ya kara da cewa gwamnoni da yawa ba su takarawar gani ba wajen kawo karshen matsalar tsaro a jihohin su, ” kowa Buhari amma kuma sune suka fi kusa da waɗannan ƴan ta’addan amma kuma ba su yin komai a kai.

” Gwamnati Buhari ta taka rawar gani matuka, abin da ya ke faruwa a kasarnan a mulkin baya, da Buhari bai zo ba da kila tuni an manta da anyi wata kasa wai Najeriya.

” Wannan shine gaskiyar magana. Amma kuma ya zu ya zage damtse ya tambatar an kawo karshen matsaloli da dama musamman a fannin matsalar tsaron ƙasar nan.

Young lady trolled for cooking special noodles for friends

A karshe Kalu ya ce matsalar ƴan bindiga da suka addabi mutane a Najeriya matsalace da ke neman a kashe kuɗi ma su yawa kuma gwamnati na kokarin haka.

Jihohin Arewacin Najeriya na fama da matsalar hare-haren ƴan bindiga da sace sacen mutane.

A cikin wannan mako mahara solar sace wasu ƴan kasuwa cike da bas bas har hudu a hanyar Birnin Gwari.

About NgArewa 2782 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*