Cutar mu aka yi, amma mun fi karfin Chelsea – In ji magoya bayan Madrid

0

Cutar mu aka yi, amma mun fi karfin Chelsea - In ji magoya bayan Madrid

Mabiya bayan Kungiyar kwallon kafan Real Madrid musamman Najeriya sun yi korafin wai alkalin wasa ne ya murde musu wasa ya ri rika baiwa Chelsea dama har ta yi nasara a kan su.

Chelsea ta yi ragaraga da Madrid a wasan kusa da na karshe na gasar Champions League da aka buga a filin Chelsea dake Ingila.

Subhannallah Kalli Abin Bakin Ciki Yanzu Ma’aurata Abinda Suka Komayi Kafin Aure Suna Fakewa Da Wani Wa’azee

Dama kuma a wasan farko da aka buga a Madrid, kasar Spain, Chelsea ta buga Kunnen doki da Madrid.

A haduwa ta biyu, Chelsea ta nuna wa Madrid ba sani ba sabo, domin tun a tashin farko ta rika kai wa Madrid Luguden hare-haren da kwallo a ragar ta kafin a karshe bayan duk ta gama birkita mata kwakwalwa sai kwallo daya ya shiga ragar Madrid.

Kalli Abinda Ma’aurata Sukeyi Yanzu Wanda Suke Kwashe Albarkar Aurensu Tun kafin Ayi Auren

Gab da za a tashi wasa kuma kwallo ta biyu ta shiga.

Kurunkus, kungiyar Chelsea da Manchester City za su buga wasan karshe a karshen wannan wata.

We Love Comments