Chasun Yan Mata Kannywood A Wajen Shagalin Bikin Garzali Miko Rawar Ta Dauki Hankulan Mutane

Chasun Yan Mata Kannywood A Wajen Shagalin Bikin Garzali Miko Rawar Ta Dauki Hankulan Mutane

Ko kunsan yadda yan matan kannywood dukkansu suka halarci wajen shagalin bikin garzali miko sannan kuma dukkan sunyi chasun rawa a wajen shagalin bikin garzali mikon abun abin ban sha’awa ya dauki hankulan mutane sosai.

Mustapha Nabruska Yayiwa Afakallah Wankin Babban Bargo Akan

Suna haka jaruman kannywood din maza wanda suka kasance abokan kasuwancinsa sun taka rawar gani sosai a wajen halartar taron shagalin da kuma wajen halartar taron daurin auren.

Ga bidiyon wajen shagalin nan mun kawo maku.

READ:   Sako Zuwa Ga Yan Matan Fim Da Basu Son Aure Da Wuri
About NgArewa 2067 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*