[bidiyo] Yadda Na Samu ƙalubali A wakar Dawo Dawo Labarina – Naziru sarkin waƙa

Yadda Na Samu ƙalubali A wakar Dawo Dawo Labarina – Naziru sarkin waƙa

A cikin wannan hira da gidan jaridar bbchuasa sunkayi da naziru m Ahmad wanda anka fi sani da sarkin waka anyi tattaunawa ce akan wakar Dawo dawo da ke cikin Labarina shiri mai dogon zango.

Sarkin Waka Nazir m Ahmad ya bayyana babban kalubali da ya samu a wakar dawo dawo shine sai da anka kamalla wakar sai kawai barawo ya sace computer inda ya nuna tabbas sun sha wahala kafin samun dawowa da ita.

Yar Jaruma Aisha Dan Kano Ta Girgiza Kannywood, Kalli Abunda Takeyi

Sa’a nan babu wakar da nake jin dadin kamar wakar dawo dawo inji shi sarkin waka Nazir m Ahmad .

READ:   Subhannallah Kalli Cikakken Bidiyon: Anyiwa Jaruma Hadiza Gabon Tonon Asiri

Ga bidiyon nan sai ku saurari cikakken bayyani

Zakuji cewa wakar ba’a nan ta tsaya ba akwai cigabanta.

About Arewanmu 609 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*