Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani

Wannan wata mata ce da anka kama a jahar katsina zata kaiwa yan bindiga allura da ake kira allurar fanta wanda sanin kowa ne allurar fanta allura ce da ba kowa ake sayarwa da ita ba.

Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani

Wanda ita wannan matar daman matar wani tsohon dan ta’adda ne da ake kira shemi wanda anka kashe a can cikin daji.

Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al’amin Chiroma

Zakuji yadda jami’in tsaro yayi bayyani da ita matar akan yadda anka kamasu su ukku amma ance dayar tayi batan dabo suna nemanta.

Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo.

READ:   [Bidiyo] Yadda Daga zuwa Gaisheshi baida Lafiya Yayimin Fyade – budurwa Zaliha

About Arewanmu 609 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*