Masha Allah sojojin kasar Najeriya sun samu nasarar wanda Allah ya basu Sa’a.
Yan ta’adda Sun fara zuwa hannu daga Nan kakura karamar hukumar chikun jahar kadunar Nigeria.
Wanda sunyi musu lodin kwance mota daya har anka koma sanya wa ga mota wanda tabbas wannan nasara da sunka samu daga Allah ne,saboda haka muna kira ga yan uwa Musulmi su cigaba da addu’a ga sojojin Najeriya Allah ya kara basu Sa’a.
Ga bidiyon nan kasahttps://www.facebook.com/mustapha.sarkinkaya1/videos/521639539643350/
DOWNLOAD BIDIYO
Allah Ubangiji ya kara baiwa sojojin Najeriya Sa’a amen.
![[Bidiyo] Masha Allah Yadda Sojojin Najeriya sun kayiwa yan bindiga lodin kwance 3 download](https://i0.wp.com/arewanmu.com.ng/wp-content/uploads/2022/03/download.gif?w=720&ssl=1)
SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 19, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP