Innalillahi daman hakan Ce tafaru da nafisa abdullahi a yanzu harma kowa yake mamakin a wannan lokacin harma dai kowa yafara fusata akan abin da yake shirin faruwa a masana’antar kannywood
Gaskiya dai jaruamar kannywood nafisat abdullahi ta na fuskantar Karin tsan gwama a masana’an tar fina finai na Hausawa a wannan lokacin harma dai babu Wanda baiya
Cigaban Da Nafisa Abdullahi Tasamu Bayan Tafice daga ((Labarina))
Magan tuwa akan yadda fucewar jarumar daga kaya taccan movie din nan Mai farin jin a gurin alumma masoya yake karuwa a duniyar kannywood din
Ana dai ta cewa jarumar ta bada gudin mawar sanya wa a dakatar da movie a kannywood a bangaran masoya dai babu wani mayim min labari da ake a yanzu face dai labarin nan
Kuma dai gaskiya dan ance jarumar takawo nakasu a cikin shirin gaskiya ba’ai wani laifiba dan ganin yadda kowa a kannywood harma jaruman a yanzu kuma dai ita kadai Ce tauraruwar shirin a wannan lokacin

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 16, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP