Ba za’a cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba. ~Cewar Ahmed Lawan

Ba za'a cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba. ~Cewar Ahmed Lawan
Ba za’a cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba. ~Cewar Ahmed Lawan

Ba za’a cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba. ~Cewar Ahmed Lawan

Shugaban majalisar dokoki ta ƙasa Ahmed Lawan ya alƙawartawa ƴan Nigeria cewa Gwamnati baza ta cire tallafin man-fetur a halin yanzu ba.

Lawan bayyana haka ne yayinda yake amsa tambayar ƴan jaridu jim kaɗan bayan ganawar sirri da yayi da Shugaba Muhammadu Buhari.

A cewarsa, a halin yanzu Shugaba Buhari bai umarci kowa domin a cire tallafin man-fetur ba, kamar dai yadda ake ta harsashe.

LIVESTREAM: Guinea-Bissau vs Nigeria [#AFCON2022]

Ya kuma bayyana cewa, tabbas ƴan Nigeria za suyi farin cikin cewa na gana da Shugaban ƙasa bayan mun tattauna akan batutuwa daban-daban, a ƙarshe ya alƙawarta na sanarwa da al’umma cewa babu sauran batun cire tallafin man-fetur a halin yanzu.

A ƙarshe, Ahmed Lawan ya bayyana cewa mun san yadda ƴan Nigeria suka damu recreation da zancen cire tallafin man-fetur, kuma babu maganar.

download

About NgArewa 2782 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*