
Mun rabu lafiya da mahaifiyar mu – Aminu Alan Waka
SHAHARARREN sha’iri, Alhaji Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya bayyana cewa sun rabu lafiya da mahaifiyar su, wadda Allah ya yi wa rasuwa a daren jiya Litinin kuma aka kai ta kushewa a safiyar yau. […]