Asirin Fina finai 2 Da Akayi Iskanci aciki ya tonu a kannywood

Asirin Fina finai 2 Da Akayi Iskanci aciki ya tonu a kannywood

Asirin fina finai guda biyu da aikai iskanci a masana’an tar kannywood ya tonu a wannan lokacin harma dai babu Wanda baiyi mamakin ganin cewa tayaya hakan ya faru alumma masoya basu Sani ba a Yanzu

An kara bankado wani sabon movie a masana’an tar fina finai ta kannywood Wanda akai wani abun Wanda yake Ba dai dai a Yanzu Harma dai kowa a cikin masoya kallon fina finan suke kara guna guni akan yadda alamran suke kara wakana a yanzu duk da ganin kowa yana

Kuma Dai abin mamakin shine yadda masoya suke kara kallon Jaruman fina finna matsayayin wasu ababan koyi Amman dai a wani lokacin sai kaji solar Sauka daga layin a wannan lokacin duk da cewa

Kuma dai yadda ake zagin wasu jaruman a wannan lokacin gaskiya bawai sune ya dace ake zagin ba a wannan lokacin amman dai sai gashi ana zagin wasu kaga dai masu laifin daban Wanda ake zagi daban a Yanzu

download

Duk da yadda take wa jaruman kannywood kudin goro a wannan lokacin gskiya hakan yake kara Sanya ake ganin cewa duk jaruman kannywood din mutanan banza ne Amman dai yakamata masoya su ringa jirin suna tattancewa suwaye jaruman gaskiya a masana’an tar kannywood

About NgArewa 2725 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*