Ashe Abin Da Yasa Sarkin Waka Jin Haushin Nafisat Abdullahi

Ashe Abin Da Yasa Sarkin Waka Jin Haushin Nafisat Abdullahi

Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Nazir Sarkin Waka Yin Fushi Da Kuma Jin Haushin Nafisa Abdullahi, Baban Cinedu Ya Fasa Kwai Inda Yayi Cikakken Bayani,

Rigimar Dai Wasa Wasa Tanata Girma Tare Da Canja Salo. Inda Yanzun Haka Wasu Jaruman KannyWood Wanda Maganar Bai Shafesu Ba. Sun Ma Sun Fara Tsoma Baki A Ciki.via Hausamini.

DOWNLOAD BIDIYO

Zuwa Yanzun Dai Ananan Anata Musayar Yawu, Inda Har An Fara Tone Tone.. Baban Cinedu Shima Yayi Nashi Maganar. Ga Bidiyon Bayanin Nasa Anan.

👇 👇 👇

download

About Da_Great_Niddy K 4376 Articles
Great Technician

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*