Anyi tir!!! Da video balkisu shema tana girgiza kwan,kwaso

Anyi tir!!! Da video balkisu shema tana girgiza kwan,kwaso

Balikisu shema daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata ta saki wani sabon video

Wannan shine karon farko da aka taba ganin balkisu shema ta saki irin wannan video

Tsohuwar Matar Adam a zango ta fito da sabuwar rawar (( girgiza baya))

Hakq zalika dayawa daga cikin manyan jaruman kannywood Mata basuji dadin wannan video ba

Koda yake sanin kowane vaza,a taba saka sunan balkisu shema ba a cikin manyan jaruman kannywood Mata mafiya tarbiya

Domin kuwa itama tanada Kashi a mazaunan ta

READ:   Waiwaye Akan Mummunan Rashin lafiyar Maryam yahaya
About Arewanmu 1238 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*