Anyi Auren wasu Yan biyu da suka auri Mata Yan biyu A kano

Screenshot 20220111 124000 1

Anyi Auren wasu Yan biyu da suka auri Mata Yan biyu A kano: Anyi wani gagatumin biki a jahar Kano inda wasu Yan biyu suka auri Yan biyu

Ba wannan bane karon farko da aka Saba ganin irin wannan ba a jahar Kano ko Arewacin Nigeria

Amma Kuma ba kasafai aka Saba ganin irin hakq ba a arewacin Nigeria

Subhannallah Kalli Cikakken Bidiyon Halin Da Jarumar Kannywood Momme Gombe Take Ciki Yanzu Haka

Wannan shine babban dalilinda yasa a kowane lokaci irin wannan auren ya faru zakaga mutane suna magana Akan sa

download

Muna fatan allh ya Basu zaman lafiya da fahimtar juna a gidan auren su

About NgArewa 2676 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*