Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

Shahararren jarumin shiri mai dogon zango wato shirin kwana casa’in wanda ya sharaha sosai a duniyar yan kallo wannan jarumin film din mai suna malam ali.

Sabuwar lalatar da mata suka shigo dashi a matsayin sana’a a shekarar 2021

Ya saki wannan bidiyo ne a tunaninsa zai birge masoyansa da wanda ma ba masoyansa ba sai kuma akasin haka ya faru wannan bidiyo ya janyo masa zagi kama yadda muka samu bayanin a tasha youtube.

Jaruman Kannywood Da Suka Halacci Janaizar Mahaifiyar Aminu Alan Waka

Ga bidiyo nan mun kawo maku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here