An haramtawa nafisa Abdullahi shiga cikin Shirin labarina – ko tanemi afuwa

Screenshot 20220107 151737 1

Innalillahi shike nan dai nafisa takashi shirin labarina bayan fucewarta kalli abin da lamarin ya janyo a masana’an tar kannywood din harma dai kowa yake ta mamakin cewa gaskiya

Jarumar nan dai nafisat abdullahi gaskiya bawai karammin nakasu zata janyowa wannan shirin na labarina Mai dogwan Zango Wanda yake cigaba da kara gudana a wannan lokacin harma dai babu

Fati washa ta cika babban burinta a duniya tare da ummi rahab

Dan samun jarumar nan Mai tarin masoya kamar nafisat abdullahi wacce take kara da tarin kudi a jerin jaruman kannywood harma dai ta zamo Wanda babu Wanda baiya sanganin fina finanta a kannywood

download

Harma Dai lamarin nafisa yakai babu Wanda baiya san irin ganin jarumar nan dan takai ganin cewa a yanzu a kannywood babu Wanda banta san ganin ganin nafisat abdullahi

Kuma su kansu jaruman kannywood suna sanganin jarumar sumaiya a wannan lokacin harma dai lamarin yake ka ra sanya kowa a cikin masu bayyiyar shirin sanyi a wannan lokacin

About NgArewa 2688 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*