An haifawa Nura M Inuwa Jaririya _ Allh ya Raya Masa

Screenshot 20220110 173151 1

An haifawa Nura M Inuwa Jaririya _ Allh ya Raya Masa: Alhmllh rabbil alameen dukkan yabo da godiya da jinjina sun tabbata ga allh madaukakin sarki

Wanda ya azirta mu da lafiya da Kuma ilimi Hadi da soyayyar Annabi Muhammad S.A.W

Abale da mansura isa harda Samira Ahmad sunyi zafafan hotuna

Mina Taya mawaki Nura M Inuwa murnar Akan yarda aka Haifa Masa a duniya

Haka zalika Muna rokon Allah ya Raya Masa jaririyar sa Akan sinnar annabi Muhammad s.a.w

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Arewanmu

READ:   Mansura Isah Returns To Her Husband Sani Danja's
About NgArewa 2082 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*