An fara soyayya tsakanin Ahmad Ali nuhu da Ramlat Yar hafsat idris

Screenshot 20220111 070735 1

An fara soyayya tsakanin Ahmad Ali nuhu da Ramlat Yar hafsat idris: Munsamu wannan rahoton daga wata tashar dake kan YouTube inda suka bayyana wannan labarin shekara 1 da yawuce

Hakq zalika a cikin video su sunbayyana cewa soyayya ta bada matukar ma,Ana

Duba da yanayin yadda ake samun kyakkywar alaka a tsakanin Sarki Ali nuhu da Kuma hafsat Idris

Yanzu haka Abu daya mutane suke jira shine suji daga bakin ahmad Ali nuhu ko Kuma Ramlat Yar hafsat idris

READ:   Ƙawata tayimin Tayin Auren Mijinta Ashe….. – Cewa Shantaleliyar Budurwa
About NgArewa 2113 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*