Allah Yayiwa Jaruma Hafsat Rasuwa

A yau din nan ne jaridar mujallar fim ta wallafa mutuwar matashiyar kannywood a shafin su,wanda kuma jaruman masana’antar kannywood sun yi alhinin mutuwar abokiyar aikinsu.

Ga abinda mujallar fim ta wallafa a shafinta.

Ko kunsan nawa ake biyan wannan fitattun jaruman a duk fitowa da zasuyi a film manyan matan kannywood

“Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa Hafsa rasuwa.

A sanarwar da ya bayar a daren nan, ɗaya daga cikin jagororin Kannywood, Malam Ahmad S. Alkanawy, ya bayyana cewa marigayiyar jaruma ce wadda ta fito a finafinai da damar gaske.

Allah ya rahamshe ta, amin.”

Wanda jaruma rashida lobbo wanda anka fi sani da suna zee musa a cikin shirin labarina itama na daya daga cikin matan da na fara sanarwa mutuwar wannan jaruma.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Shishimama (@rashidalobbo)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here