Innalillahi wa'inna ilaihirraj'un Allah Yayi Ma Maman Maryam Booth Rasuwa

Innalillahi wa’inna ilaihirraj’un Allah yayi ma mahaifiyar manyan jaruman kannywood har guda ukku maryam booth, ramadan booth,
Ta rasu ajiya ne bamu samu menene silar mutuwarta ba ciwo tayi ko hadari ne bamu da labari akan amma zamu samu nan bada jimawa ba.

Kalli Yadda dubun wasu dalibai ta cika an kamasu suna iskanci a class illar rashin yima yarinya aure

Yanzu babu abinda zamu ce saidai Allah ubangiji ya gafarta mata ameen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here