Alhmllh!!!!! Jarumar kannywood Aisha aliyu tsamiya ta haihu

Wannan shine karon farko d akaga yadda Aisha aliyu tsamiya take cigaba da zama a gidan auren ta

Alhmllh!!!!! Jarumar kannywood Aisha aliyu tsamiya ta haihu

Inda tabar su aisha najamu da Kuma fati washa harda hadiza aliyu Gabon suna gantali Akan titi

Itama kanta nafisa Abdullahi ba,a barta a baya ba ta hanyar yin gantali a Akan hanya

Kuma mutane da dama Suma ganin yakamata ace Suma sunyi aure

Domin kuwa ya mace batada inda yafi dakin mijin ta mutun ci ‘duk kuwa irin kudin da take dashi

READ:   Do you know the heroes and musicians who own expensive cars that are unparalleled right now
About Arewanmu 1241 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*