Akarshe dai gaskiya ta Baiyana daga bakin tima makamashi Akan sadiya Haruna

Akarshe dai gaskiya ta Baiyana daga bakin tima makamashi Akan sadiya Haruna

Akarshe dai gaskiya ta Baiyana daga bakin tima makamashi tauraruwar chakwakiyar nan tare da Sadiya haruna futattun duniyar masana’antar kannywood a wannan lokacin

Turkashi alamomi dai solar kwana harma dai an rasa wane mai gaskiya a wannan lokacin dan turka turkar dai sunan na Gobara daga kogi Ce maganin ta sai rabbo wasu kuma suke ganin cewa

Cewa daman dai ba’ah San maci tuwoba sai miya ta kare a yanzu kuma dai alumma duk Kansu solar zuba ido dan ganin ta ina za’ah samo inda bakin zaran yake kwatsam sai gashi

Tima makamashi ta baiyana abinda yafaru a wannan lokacin dan kowa daman ita yake zargin akan duk abinda yafaru a wannan lokacin Amman dai babu Wanda zai tabbatar akan alamarin sai dai

download

Yadda aka gani kuma dai masoya Jaruman masana’antar kannywood mazan su da Matan su suke ganin cewa gaskiya abindai dai kamar daga gaske akan shirya ta amman dai abin jira agani shine lokacin a yanzu

About NgArewa 2725 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*