Akaron Na Biyu Maryam Yahaya Ta Fada Wani Mawuyacin Hali

Akaron Na Biyu Maryam Yahaya Ta Fada Wani Mawuyacin Hali

acikin Yaddar Allah da taimakon sa a wanna lokaci ma munzo muku da wani sabon labari Akan jarumar kannywood Maryam yahaya

Wannna karon ma mun kawo muku cikakken video Akan yadda Maryam yahaya ta Kara dafawa acikin wani hali a Kari na 2

Kalli Bidiyo: Innalillahi Wa inna Ilaihirraju’un Yadda Yan Bindiga Suke Sheke Ayarsu A Wani Kyauyen Katsina

Amma Kuma ba kowa yasan da ahalin da ta Kara dafawa ba a Kari na biyu

Amma kafin Shiga cikin gundarin labarin mu , duniyar kannywood itace tashar da muka zakulo muku wanna labari a ciki

Kuma min shirya tsaf Dan kawo muku cikakken video Akan wanna sabon labarin na Maryam yahaya

Tun bayan da aka bayyana cewa Maryam yahaya ta samu lafiya mutane sukayi shiru da maganar ta

Babban abin da yada mutane sukayi shiru shine ganin video ta a lokqcin da ta dawo gida

Suleiman Mijin Baturiya Yayi Martani Ga Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

Amma ga duk Wanda yakalli video yasan cewa Maryam yahaya ta rame sosai

Amma koma sai gashi a Kari na biyu duniyar kannywood sun bayyana wani sabon labari da muka Dora muku a sama

Fatan mu a kowane lokaci shine Allah ya taba mutanen kirki da Kuma mutanen banza

Bidiyo: Lauyan abduljabbar zaijamai dogon dauri – Baba Impossible

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here