Akaron farko an samu Mai kwaikwayan muryar Adam a zango da Ali nuhu

Akaron farko an samu Mai kwaikwayan muryar Adam a zango da Ali nuhu

Akaran farko an sami wani Mai acting din adam a Zango da Ali nuhu a masana’antar kannywood hakan dai yasanya babu Wanda zai mamaki cewa bawai jaruman kannywood din bane a yanzu

Harma kowa a cikin masoya suke kara baiyana cewa magajin buzun jaruman ya baiyana a wannan lokacin gaskiya dan sun dauki tsawan lokacin suna gudanar da aiki su a masana’an tar

Rahama sadau ta Safi zafafan hotunan ta Da suka nuna tsagar Gaban ta

Babu wani jarumin da yazo ya kwatanta yadda suke yin irin acting nasuma kawai balle ma dai a dauki wani film Mai Kama da Wanda jaruman suke yi a wannan lokacin kuma dai ace a masana’an tar kannywood

READ:   Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

An sami wani jarumin Wanda yake acting kamar dai ali nuhu KO adam a Zango gaskiya sai an buncika a wannan lokacin kuma dai masana’an tar kannywood ta na

Alfaharin ganin shi kanasa wannan jarumin a yanzu harma babu wani jaruman da a kannywood din ake masa lakabin cewa zai gaji bun Ali nuhu da adam a Zango kamar sa a wannan lokacin

About NgArewa 2082 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*