Aisha Yesufu Ta Yi Martani Mai Zafi Ga Hisbah Kan Hotunan Zahra Bayero

Inda dama dai mutane suna ta tofah albarkacin bakinsu wanda ita wannan yar gwagwarmaya aisha yesufu ga abinda take cewa.

“#PoliticalShariaIsNotSharia
Munafuncin dodo takan ci mai shi.
Bude ido sai ga yayan talaka.

Kalli Jaruman Kannywood Mata Dasuka Bayyana Surar Jikinsu a wajen taron Kannywood a yau dinnan

Idan Rahma Sadau ce, sai a yi mata ca! Amma yanzu an yi tsit! Da yake an ga yar sarauta.
Hisbah na hutu!”

Wanda itama maganar ta shiga yawo a yanar gizo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here