Ai’sha Yesufu ta sake aika zazzafan martanin da kowa yayi mamaki ga Shuwagabanin Arewa da suna ji ake kashewa Al’umma

Ai’sha Yesufu ta sake aika zazzafan martanin da kowa yayi mamaki ga Shuwagabanin Arewa da suna ji ake kashewa Al’umma

Da farko Ai’sha Yesufu tayi sallama ga al’ummar Musulmai sannan tace abin da yake zuciyar ta zata fade shi, inda ta kara da cewa wanda zai zageta bata damu ba dama sun saba.

FG claims to have spent borrowed money on us but we didn’t receive anything – Adamu Garba

Nan take ta fara da cewa: Ina munafukan Arewa suke ana nan ana rugugu da Arewa ana ta kakkashewa Mutane sannan ana konewa gonakin Mutane, tare da yin abin da aka dama a Arewa.

Ta kara da cewa: Amma ban munafinci baza’a yi magana ba kuma wai dan Arewa ne yake kan karagar mulkin Kasar Nageriya amma anji kunya wallahi, sannan kuma kun bawa Addinin Musulinci kunya.

READ:   Subhannallah Bidiyon Tsaraicin Aisha Izzar So Sun Girgiza Kannywood

Domin Addinin Musulin bai sa muga gaskiya sannan kuma muki fadar ta ba domin Musulinci an san shi da gaskiya, amma sabida kabilanci ta juya ku ta mamaue ku ta maida ku wani abu daban amma bazaku fito kuyi magana ba, kuma munafukan banza dana wufi suna nan bazasu yi magana ba.

Rahama Sadau: Ku Kalli Sabon Video da Hotunan Rahama Sadau A Film Din Kudanci na Nollywood

Sannan Ai’sha Yesufu tace: Duk wanda bai dauki wannan bidiyon nata ya yadashi ba to bai cika haifaffe a wajan Mahaifiyar sa ba, kuma ta bada damar a yada bidiyon nata a kowane kafafan sada zumunta domin taje ga shuwagabannin Arewa.

READ:   Mutuwar Jaruma Mome Gombe A Hatsarin Jirgin Sama innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un yan matan kannywood

Shi yasa muma muka dauko bidiyon nata daga Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube, muka wallafa ta a cikin wannan site din nasu domin kuji bayanin da take akan Shuwagabannin Arewacin Nageriya.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji yadda Ai’sha Yesufu take aika zazzafan martani ga Shuwagabannin Arewacin Nageriya.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*