Abale Yakara Tashin Zuciyar Alumma A Masana’an Tar Kannywood A Wannan Lokacin

Abale Yakara Tashin Zuciyar Alumma A Masana’an Tar Kannywood A Wannan Lokacin

Abale yakara tashin zuciyar alumma a masana’an tar kannywood a wannan lokacin ta cikin shirin nan mai farin jini Mai suna sanda

harma wasu masoya suka haukace da yadda jarumin yake yin wasu Abu buwan a Yanzu Dan ganin cewa babu kamar sa

Kamar dai kullum kamar ko da yaushe ko dai muce yadda akasaba kowa yaga yadda abale yake kara daukar hankalin alumma

Ekiti housewife fakes own kidnapping, demands N50,000 from husband

A masana’an tar kannywood a yanzu harma dai suke kara jan zuciyar masoya shi da tawagar sa a kannywood

Kuma dai abale ya zamo Wanda kowa yake Kara jin dadin yadda alamarin abale yake gudana a yanzu kuma dai kannywood

READ:   Dr Ibrahim Jalo Jalingo Yayi Martani Mai Zafi Kan Wannan Fitsara

kuma kowa yaga a irin yadda yake futowa dan ya sanya alumma nushadin a zuciyar su kuma a kwai wata kariya wacce kowa

Ke San jinta a gurin abale yadda matan masoya a masana’an tar kannywood suna cewa shine kawai jarumin da baiya burge su

A wannan lokacin da shine duk acting din sa bayya yin sa Dan Mata wanan yasa maza ne kawai suke jin dadin yadda

Yake acting din a kannywood kuma dai kowa yaga yadda abale yake wani abun ta madanni a yanzu shi yasa

mata suke cewa a gaskiya bayya daukar hankalin su yadda yakamata dan shi ma da bakin sa yatafa fada cewa yazo zai

Jarumi Ali Nuhu ya fadi wata magana mai mushimmanci data ratsa mutane akan wasu Mawakan Kannywood na yanzu

wata allura harma wata tsuhuwa tace a gaskiya dan dabane shi batta so a gaskiya a sanya wani yayimata

READ:   Wata budurwa ta kama mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina domin biya mata wata bukata da zai yi

amaman dai duk masoya a masana’an tar kannywood maza da Mata suna jin dadin yadda yake duk abun buwan nasa a kannywood

Harma jaruman masana’an tar suke cewa yakamata yazamo na kusada dasu a wannan lokacin Dan shine yake tashe a yanzu

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*