A karon farko Afakallah yayi bayani Akan Rashin lafiyar ((Maryam yahaya))

Screenshot 20220108 061728 1

Afakallah shugaban tace Fina finan hausa na kannywood baki daya yayi wani kayataccen bayani

Afakallah ya bayyana cewa ba shakka Maryam yahaya tana fama da rashin lafiya

Matan kannywood sun Fusata Akan kalaman shugaban kasa

Amma ba sihiri akayi Mata ba face tana fama da rashin lafiya me ta hanyar jarabawa daga allh madaukakin sarki

Hakq zalika ya Kara da cewa ba komai bane yake damun maryam yahaya ba face taifot da maleria

Amma muna Yi Mata fatan allh ya kareta da lafiyar sa

READ:   Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Ana Zargin Asiri Akayi Mata | Jarumar Tace Tasan Waye Ya Aikata Mata Haka
About NgArewa 2084 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*