A Karo Na Farko Batun Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansura Isah Sun Fito Sun Fara Bayyana Nadamar Rabuwarsu

A Karo Na Farko Batun Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansura Isah Sun Fito Sun Fara Bayyana Nadamar Rabuwarsu

Kamar yadda kuka sani wadannan jarumai guda biyu sun kafa tarihi na shekaru 14 a masana’antar kannywood social media kuma sun haifi yara 4.

BREAKING: Veteran Nollywood Actress Rachael Oniga Is Dead

A da ana kwatanta su domin sun kasance jaruman kannywood na dogon lokaci a cikin aure amma abin takaici suna kokarin ruguza wannan tarihi da suka kafa ta hanyar rabuwa da juna.

Ga bidiyon da muka kawo muku …

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here